BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Za mu magance rikicin shugabanci - PDP
A ranar Alhamis din nan ne babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, PDP, za ta gudanar taron majalisar zartarwarta a Abuja.
KAI TSAYE, Kotu ta tsare mutum 29 da ake zargi da fafutukar kafa ƙasar Yarabawa
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Barcelona da Man City na gogayya kan Olmo, Ƙila Marquez ya maye gurbin Xavi
Barcelona da Manchester City sun tattauna da wakilan dan wasan tsakiya na RB Leipzig Dani Olmo na Sifaniya, yayin da tsohon dan bayan Mexico Rafa Marquez ke cikin jerin waɗanda za su iya maye gurbin Xavi a Barcelona.
Bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Funky MallamTsawon lokaci, 8,01
Filin Daga Bakin Mai Ita na wannan makon ya karɓi baƙuncin Said Muhammad, wanda aka fi sani da Funky Mallam.
Wane ne ya yi nasara kuma wa ya faɗi a harin da Iran ta kai wa Isra'ila?
Bayan harin farko na Iran kan Isra'ila a daren ranar Asabar, an samu nasara da kuma faduwa daga ɓangarorin biyu wakilin BBC na sashen Larabci Mahmoud Elnaggar ya yi mana nazari kan hakan
Sojojin Najeriya sun tarwatsa yankunan ƴan Boko Haram da ISWAP a Borno
Wannan shafi ne da ke kawo muku abin da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Abin da muka sani game da ƴaƴan shugaban Hamas da Isra'ila ta kashe a Gaza
Wakilin BBC Arabic Adnan El-Bursh ya bayar da rahoto kan abin da muka sani kan ƴaƴan jagoran Hamas da harin da ya kashe su ranar Laraba.
Sudan: 'Rikicin da ke gab da zama matsalar yunwa mafi muni a duniya'
Yayin da ake sa ido a Gaza, wani rikici na daban ya kunno kai a Sudan a daidai lokacin da ake neman cika shekara guda da ɓarkewar yaƙin basasa.
Bidiyo, Dalilin da ya sa na daina saka baki a siyasar Najeriya - Rotimi Amaechi
Tsohon gwamnan na jihar Rivers ya riƙe muƙamin minista a gwamnatin tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari daga 2015 zuwa 2022, bayan ya mulki jihar tasa a kudancin Najeriya tsawon shekara takwas.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ko Indiya ka iya zama babbar ƙasa me faɗa-a-ji a duniya?
Mutane da yawa na hasashen cewa Indiya za ta zama ƙasa mai karfin faɗa-a-ji a duniya amma hakan ya gamu da taka tsantsan.
Alamomin cutar damuwa da yadda za ku magance ta
Muna ba da magunguna sannan akwai likitoci na musamman da aikinsu kawai ɗebe wa masu wannan cuta kewa da ba su shawarwari kan yadda za su tafi da rayuwarsu," in ji Dakta Dayyaba Shaaibu.
Darajar naira: Yaushe ‘yan Najeriya za su gani a ƙasa?
Masana harkar tattalin arziki na cewa nan gaba kaɗan 'yan Najeriya za su ga ribar ɗaukakar darajar naira da take samu a yanzu haka.
Mene ne asalin gaba tsakanin Iran da Isra'ila kuma ta yaya yaƙin Gaza ya tsananta ta?
Isra'ila da Iran tsofaffin abokan gaba ne, amma musayar yawu a baya-bayan nan ta sanya fargabar cewa rikicinsu na iya fitowa fili yanzu.
Me ke faruwa da Adam A. Zango?
Tauraron Kannywood Adam A. Zango ya jawo cecekuce bayan wasu zarge-zarge da ya yi kan matansa da abokan sana'arsa. To me ke jawo irin wannan maganganu daga jarumin mai yawan mabiya?
Su wane ne masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa zalla a Najeriya?
Wata mata da ta ce tsohuwar matar Abiola ce, a cikin wani bidiyo ta ce "Mun yanke hukuncin ficewa daga Najeriya. Mun ma fice daga Najeriya tun Nuwamban 2022."
Duniya na gab da shaida bayyanar taurari masu tsananin haske na 'nova'
Wani gungun taurari da ake kira Corona Borealis mai nisa da duniya- wanda ya ƙunshi mataccen tauraro ɗaya da wani jan tauraro da suka tsufa na gab da bayyana wato za a samu bayyanar sabon tauraro mai haske kuma mai ban mamaki da ake kira 'nova' da ba kasafai ake ganin irinsa ba.
Hankalin duniya ya karkata kan martanin da Isra'ila za ta mayar wa Iran
Iran ta gargaɗi Isra'ila cewa ka da ta sake ta ce za ta ɗauki fansa kan harin da ta kai mata, idan kuma ta yi hakan ka iya ta'azzara rikici a Gabas ta Tsakia.
Yadda duniya ta manta da garin Chibok tare da ƴanmatan makaranta da aka sace
Bayan shekara goma, barazanar da ƙungiyoyi masu tayar da ƙayar baya ke ci gaba da yi na yin illa ga rayuwar mutane da dama a garin.
Me zuwan kwararrun sojin Rasha jamhuriyar Nijar ke nufi?
Zuwansu sojojin Rasha Nijar, ya nuna yadda Moscow ke ci gaba da ƙarfafa tasirinta a yankin Sahel na yammacin Afirka da ke fama da rikici.
Wace ce marigayiya Saratu Giɗaɗo wadda aka fi sani da Daso?
An haifi fitacciyar 'yar Kannywood, marigayiya Sarau Gidado da ake yi wa lakabi da Daso, a ranar 17 ga watan Janairu 1968, a birnin Kano.
Shin daga ina Isra'ila ke samun makamai?
Sojojin Isra'ila sun dogara sosai ga jiragen yaƙi na waje da harsasai wajen yaƙin Gaza.
Labaran Bidiyo
Wasanni
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 18 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 18 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 18 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 17 Aprilu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 24/03/2024Tsawon lokaci, 14,32
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 24/03/2024
Murya, Lafiya Zinariya: Illar shan shisha ga lafiyar ƴan mataTsawon lokaci, 14,27
Shirin Lafiya Zinariya na wannan mako ya tattauna kan illar shan shisha ga lafiyar ƴan mata.
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 17/03/2024Tsawon lokaci, 12,22
Shirin Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu na wannan mako ya tattaunawa da tsohon shugaban sashen Hausa na BBC Dr Graham Mytton, mutum na huɗu a jerin shugabannin sashen na Hausa.